Sojoji sun kama Shahid Abbas Ishaq ne dan shekaru49 da haihuwa a Gyallesu gidan Sheikh El-Zakzaky suka kawo su gidan kaso na Kaduna alhali yana da raunuka na harsasai a jikin sa, saboda rashin kula da raunukam jikin sa da zubar jini ya cika a gidan Kason, bayan makwanni biyu da kawo su.
Tun daga wancan lokacin ake ta fafutukan karban gawar sa, sai a jiya ne aka mikawa dangin sa gawan inda aka yi masa jana'iza kamar yadda addinin musulunci ya tanada.
Malam Aliyu Tirmizi ne ya jagoranci dimbin al'ummar musulmi a lokacin sallar jana'izar.288